DUNKULALLUN KASIDU
Kasidu Masu Nauyi da Tsayi, Don Masu Dogon Nazari.
Ga jerin kasidu masu tsayi nan, ga wanda ke bukata. Sai a latsa alama mai suna: “Sauke” dake jadawalin, don saukarwa a kan waya ko kwamfuta. Allah sa a dace, amin.
LAMBA | TAKEN KASIDA | MIZANI | SHAFUKA | SAUKE |
---|---|---|---|---|
1 | Asali da Samuwar Makamin Nukiliya a Duniya | 616kb | 18 | Download |
2 | Tsarin Mu'amala da Wayar Salula | 493kb | 84 | Download |
3 | Binciken Malaman Kimiyya Kan Tsibirin Bamuda (Bermuda Triangle) | 745kb | 13 | Download |
4 | Bunkasa Harshe da Al'ummar Hausawa - Daga Adabi Zuwa Kimiyya da Fasahar Sadarwa | 155kb | 13 | Download |
5 | Ciyar Da Najeriya Gaba ta Fannin Kimiyya da Kere-kere | 37kb | 14 | Download |
6 | Dandalin Facebook a Mahangar Binciken Ilimi | 125kb | 17 | Download |
7 | Dandatsanci: Wani Sabon Salon Yaki Tsakanin Kasashen Duniya | 59kb | 12 | Download |
8 | Fahimtata Kan Fannin Sararin Samaniya (Littafin "Why Astronomy?" na Dr. Adnan Abdulhamid) | 169kb | 18 | Download |
9 | Fasahar Ma'adanar Bayanai a Tarihin Dan Adam | 113KB | 10 | Download |
10 | Hira da Edward Snowden | 160KB | 12 | Download |
11 | Jawabin Steve Jobs | 42KB | 7 | Download |
12 | Jirage Masu Sarrafa Kansu (Drones) | 28kb | 10 | Download |
13 | Ka'idojin Mu'amala da Password | 556kb | 35 | Download |
14 | Kimiyyar Kur'ani: A Ina Aka Hadu? | 153kb | 19 | Download |
15 | Ku Inganta Mana Makarantunmu Na Kimiyya da Kere-kere | 134kb | 8 | Download |
16 | Mazan Jiya da Yau a Fannin Kimiyya da Kere-kere | 184KB | 17 | Download |
17 | Miyagun Hanyoyin Mu'amala a Dandalin Abota | 132KB | 15 | Download |
18 | Samuwar Bacci da Mafarki a Mahangar Kimiyya | 38KB | 21 | Download |
19 | Tarihi da Nau'ukan Tauraron Dan Adam | 62KB | 13 | Download |
20 | Tsakanin Kwakwalwa da Zuciya Wa Ke Samar Da Tunani? | 102KB | 30 | Download |
21 | Tsarin Babbar Manhajar Android | 172kb | 24 | Download |
22 | Tsarin Babbar Manhajar Kwamfuta | 60kb | 16 | Download |
23 | Tsarin Gadon Dabi'u da Siffofin Halitta (Genetics) | 513kb | 27 | Download |
24 | Tsarin Gudanarwar Kwakwalwar Dan Adam | 172kb | 7 | Download |
25 | Tsarin Tekunan Duniya da Abubuwan Dake Cikinsu | 277kb | 22 | Download |
26 | Tsaunuka Masu Aman Wuta | 504kb | 9 | Download |
27 | Yadda Kasashe ke Sanya wa Fasahar Intanet Takunkumi | 94kb | 18 | Download |