![Tsarin Gudanuwar Kwakwalwar Dan Adam (1)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/kwakwalwa-1.jpg)
Tsarin Gudanuwar Kwakwalwar Dan Adam (1)
A wannan mako bincikenmu ya tabo yadda kwakwalwar dan adam ke gudanuwa ne, da irin kudurarta wajen aiwatar da ayyuka sama da daya a lokaci daya.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!