![Bayani Kan Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (6)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2023/10/Wayar-Salula-6.jpeg)
Bayani Kan Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (6)
Ɓangaren SoC ya ƙunshi manyan na’urori guda bakwai ne. Waɗannan na’urori dai su ne ke da alhalin tafiyar da sauran ɓangarorin wayar salula. Shi yasa ma wasu masana ke cewa, cibiyar SoC ce ƙwakwalwar wayar salula. – Jaridar AMINIYA, Jumma’a, 8 ga watan Satumba, 2023.