![Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (11)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2023/10/Wayar-Salula-11.jpg)
Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (11)
Za mu dubi ɓangarorin kyamarar wayar salula, da nau’ukan kyamarar wayar salula, da siffofin kyamarar wayar salula, da kuma wayoyin salular da suka yi wa sauran fintinkau wajen kyaun kyamara masu ƙayatarwa. – Jaridar AMINIYA ta Jumma’a, 13 ga watan Oktoba, 2023.