![Manyan Katobara a Dandalin Facebook (2)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/follies-1-1.jpg)
Manyan Katobara a Dandalin Facebook (2)
Kashi na biyu cikin jerin labarin nau’in katobarar da wasu ke yi a dandalin Facebook. Fadakarwa ce ga matasanmu da sauran al’umma baki daya. A sha karatu lafiya.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
Kashi na biyu cikin jerin labarin nau’in katobarar da wasu ke yi a dandalin Facebook. Fadakarwa ce ga matasanmu da sauran al’umma baki daya. A sha karatu lafiya.
A yau za mu fara duba wasu manyan katobara da wasu suka yi a Dandalin Facebook. Wannan tsaraba ne na rairayo mana daga shiri na musamman da gidan talabijin din kasar Kanada mai suna CBC ya gabatar mai take: “Facebook Follies.” Wannan hannunka mai sanda ne ga matasanmu da sauran al’umma.