![Hasashen Hanyar Inganta Samar da Bayanai ta Tauraron Dan Adam a Najeriya](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/tauraron-dan-adam.jpg)
Hasashen Hanyar Inganta Samar da Bayanai ta Tauraron Dan Adam a Najeriya
Kaddamar da tauraron dan adam da Najeriya tayi mai suna: “NigComSat-1”, yana da fa’idoji da dama da al’umma za su iya samu muddin aka inganta tsarin sosai. A yau za mu dubi daya daga cikin wannan alfanu, kamar yadda hukumar ta tabbatar.