![Bayani Kan Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (3)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2023/10/Wayar-Salula-3.jpeg)
Bayani Kan Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (3)
Ma’adanar ROM na iya ɗaukan zallar bayani a sigar rubutu. Tana iya ɗaukan bayanan sauti (Audio). Tana iya ɗaukan hotuna (Images/Pictures). Tana iya ɗaukan hotuna masu motsi, wato bidiyo kenan. – Jaridar AMINIYA, Jumma’a, 18 ga watan Agusta, 2023.