![Masu Lura da Fasahar Intanet a Duniya](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/icann-ietf-w3c.jpg)
Masu Lura da Fasahar Intanet a Duniya
Duk da cewa babu wata kasa ta musamman da za ta tinkaho da mallakar fasahar Intanet a duniya, akwai wasu kungiyoyi masu zaman kansu dake lura da tsarin da wannan fasaha take gudanuwa a kai. A wannan mako zamu yi bayani ne ka wadannan kungiyoyi da irin hanyar da suke bi wajen aiwatar da ayyukansu.