![Tsarin Gadon Dabi’u Da Siffofin Halitta (Genetics) (2)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/gado-2.jpg)
Tsarin Gadon Dabi’u Da Siffofin Halitta (Genetics) (2)
A kashi na biyu nayi yunkurin fassara wasu kalmomi ne masu alaka da wannan fanni. Wadannan kalmomi za su ci gaba da bayyana a cikin kasidun da za su no nan gaba. Sai a kiyaye.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
A kashi na biyu nayi yunkurin fassara wasu kalmomi ne masu alaka da wannan fanni. Wadannan kalmomi za su ci gaba da bayyana a cikin kasidun da za su no nan gaba. Sai a kiyaye.
A yau za mu fara nazari na musamman mai zurfi kan sinadaran dabi’ar halitta. Wannan fanni ne dake lura da siffofi na dabi’un halitta da a turance ake kira: “Genetics.” Yanayin rubutun, da harshen da nayi amfani dashi, yana da sarkakiya kadan, saboda tsaurin dake cikin ilimin ne. Don haka a natsu wajen karatu, za a fahimta in Allah Yaso.