![Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (14)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2023/10/Wayar-Salula-14.png)
Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (14)
A zamunnan baya, idan kana son ɗaukan hoto akwai maɓalli da za ka matsa a jikin kyamarar. Kyamarorin zamani ma, wato DSLR, duk suna zuwa da wannan maɓalli su ma. Daga baya ne aka samar da hanyoyin amfani da fasahar blutud (Bluetooth) don ɗaukan hoto kai tsaye. – Jaridar AMINIYA ta ranar Jumma’a, 3 ga watan Nuwamba, 2023.