![Bayani Kan Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (10)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2023/10/Wayar-Salula-10.jpg)
Bayani Kan Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (10)
Wannan tsari na daidaita hasken sikirin ɗin wayar salula na zamani kai tsaye – wato da kanta – ba tare da mai wayar ne yayi ba, shi ake kira: Automatic light adjustment. Wasu kamfanonin ƙera wayar salula kuma suna kiranshi da sunaye kala-kala. – Jaridar AMINIYA, Jumma’a, 6 ga watan Oktoba, 2023.