
Kwarewa a Fannin “Database Administration”
Wannan kashi na biyar kenan cikin fadakarwar da muka faro a makon jiya kan hanyoyin da mai karatu zai iya kwarewa a fannin kimiyya da fasahar sadarwa na zamani. A yau mun dubi fannin “Database Administration” ne.