![Manhajar Lilo (Web Browser) (2)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/browser-2.jpg)
Manhajar Lilo (Web Browser) (2)
Wannan kashi na biyu ne na kasidar da ta gabata a makon jiya. Mun kawo samfurin manhajar Intanet Explorer na kamfanin Microsoft ne. A sha karatu lafiya
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
Wannan kashi na biyu ne na kasidar da ta gabata a makon jiya. Mun kawo samfurin manhajar Intanet Explorer na kamfanin Microsoft ne. A sha karatu lafiya
A wannan mako na duba mana manhajar da ake amfani da ita ne wajen hawa shafukan Intanet, wato: “Rariyar Lilo” kenan. Ko kace: “Web Browser.”
A makon da ya gabata, mun yi zama ne don nazari kan kasidun baya da tasirinsu wajen taimaka ma mai karatu kara saninsa da fahimtarsa kan wannan hanyar fasahar sadarwa da abin da ya shafe ta. A haka za mu ci gaba da kawo bayanai, muna zama lokaci-lokaci, don yin waiwaye, abin da wani bawan Allah mai suna Malam Bahaushe ya ce “adon tafiya” ne. A wannan mako, za mu yi bayani ne kan Mashakatar Lilo da Tsallake-tsallake, wato Cyber Café, a turance. A yanzu za mu dukufa!
A ƙasidar da ta gabata, mun gabatar da taƙaitaccen bayani kan Gina Gidan Yanar Sadarwa (Web Design), da abubuwan da mai ginin ke buƙata kafin ya fara aikinsa. A wannan makon kuma ga mu ɗauke da bayanai kan yadda mai ziyara zai yi Lilo da Tsallake-tsallake a irin waɗannan gidajen yanar sadarwa don neman bayanai ko ganin duk abin da yake son gani a cikinsu.