Baban Sadik

Idan baka samu kasida ko maudu’in da kake nema ba…

A LURA:  Dukkan kasidun dake wannan shafi suna da tsayi, domin kasidu ne da suka kunshi bincike na ilimi, ba wai labaru bane.  Don haka, idan tsayinsu ya gundureka,  kayi hakuri.  Dabi’ar mahallin ne.

Kimiyya
Baban Sadik

Kimiyyar Lantarki a Sawwake (1)

A yau za mu fara bincike na musamman kan abin da ya shafi kimiyyar lantarki da yadda makamashin lantarki ke samuwa, duk a mahangar kimiyya. Wannan shi ne kashi na daya mai dauke da mukaddima. A sha karatu lafiya.

Sauran bayanai »
Sakonni (2017)
Baban Sadik

Sakonnin Masu Karatu (2017) (3)

Assalamu alaikum Baban Sadik, Allah ya kara basira amin.   Don Allah ka turo mini kasidarka kan tsibirin “Bamuda Triangle” ta imel dina dake: ibrahimali056@naij.com. Daga

Sauran bayanai »