FANNIN KIMIYYA

Wannan shafi na dauke ne da bangarori tara da suka danganci Fannin Kimiyya.

Al'adu da Harshe

Kasidu kan alakar harshen Hausa da fannin Kimiyya da Fasahar Sadarwa na Zamani.

Dabi'u da Halayya

Kasidu kan fanin dabi’u da halayya, musamman wajen alakarsu da ilimin kimiyya.

Kere-Kere

Bangaren dake dauke da kasidu kan Kimiyyar Kere-kere, musamman na zamanin yau.

Kur'ani da Zamani

Bangaren dake dauke da kasidu kan Kimiyyar Kur’ani da alakarta da Kimiyyar zamani.

Kwakwalwa da Zuciya

Wannan shi ne bangaren dake dauke da bayani kan Kimiyyar Kwakwalwa da Zuciya, da alakar dake tsakaninsu.

Lantarki

Kasidu da makaloli kan asali da samuwa da kuma bunkasar Kimiyyar Lantarki musamman na zamanin yau.

Mahalli da Sinadarai

Wannan bangare na dauke ne da bincike na musamman kan kimiyyar mahalli da sinadarai, da tasirinsu ga al’umma.

Sararin Samaniya

Kasidu kan kimiyyar sararin samaniya, da tauraron dan adam, da yadda duniyar take gudanuwa a kimiyyance.

Teku

Bangaren dake dauke da kasidu kan kimiyyar teku, da tasirinsu ga rayuwar dan adam a duniyar yau.

- Adv -