FANNIN FASAHA

Wannan shafi na dauke ne da bangarori tara da suka danganci Fannin Fasaha.

Dandalin Abota

Kasidu kan Dandalin Abota; yadda ake suka samu, da tsarin mu’amala a cikinsu, da kuma tasirunsu a yau.

Gina Manhaja

Kasidu kan yadda ake gina manhajar kwamfuta da wayar salula, wato “Programming”.

Intanet

Bangaren dake dauke da kasidu kan fasahar Intanet; samuwarta, bunkasarta da kuma tasirinta a duniya.

Imel

Bangaren dake dauke da kasidu kan fasahar Imel, kanwar Intanet kenan.  Akwai fa’idoji sosai cikin kasidun.

Kariyar Bayanai

Wannan shi ne bangaren dake dauke da bayani kan hanyoyin kariyar bayanai, wato: “Information Security.”

Kwamfuta

Kasidu da makaloli kan Kwamfuta; samuwarta, tsarin gudanuwarta, da kuma yadda ake sarrafata.

Rediyo

Wannan bangare na dauke ne da bincike na musamman kan fasahar Rediyo da alakarta da sauran hanyoyin sadarwa.

Sadarwa

Kasidu kan hanya, da na’ura, da kuma kimiyyar sadarwa na zamani.  Nau’ukan bincike ne na musamman.

Wayar Salula

Bangaren dake dauke da kasidu kan wayar salula da tasirinta wajen sadarwa a wannan zamani.

- Adv -