![Ka’idojin Mu’amala da “Password” (6)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/password-5.jpg)
Ka’idojin Mu’amala da “Password” (6)
Ga kashi na shida cikin jerin kasidun dake nazari kan “Kalmar Sirri”, wato “Password” da mahimmancinsa ga mai mu’amala a shafin Intanet. A sha karatu lafiya.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
Ga kashi na shida cikin jerin kasidun dake nazari kan “Kalmar Sirri”, wato “Password” da mahimmancinsa ga mai mu’amala a shafin Intanet. A sha karatu lafiya.
Ga kashi na biyar cikin jerin kasidun dake nazari kan “Kalmar Sirri”, wato “Password” da mahimmancinsa ga mai mu’amala a shafin Intanet. A sha karatu lafiya.
Ga kashi na hudu cikin jerin kasidun dake nazari kan “Kalmar Sirri”, wato “Password” da mahimmancinsa ga mai mu’amala a shafin Intanet. A sha karatu lafiya.
Ga kashi na uku cikin jerin kasidun dake nazari kan “Kalmar Sirri”, wato “Password” da mahimmancinsa ga mai mu’amala a shafin Intanet. A sha karatu lafiya.
Ga kashi na biyu cikin jerin kasidun dake nazari kan “Kalmar Sirri”, wato “Password” da mahimmancinsa ga mai mu’amala a shafin Intanet. A sha karatu lafiya.
Daga cikin abubuwa masu mahimmanci da mai mu’amala a farfajiyar Intanet ya kamata a ya alkinta su akwai “Kalmar sirri,” wato “Password” kenan. Daga wannan mako in Allah ya so, zamu fara nazari mai zurfi, mai fadi, don gamsar da masu karatu kan wannan abu mai mahimmanci. Wannan shi ne kashi na daya kenan.