Tag: Opera mini
![Sakonnin Masu Karatu (2009) (1)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2009) (1)
A kasidar da ta gabata wancan mako, mun kawo bayanai kan yadda kwamfuta take, da karikitanta da kuma ruhin, ko ran da ke gudanar da rayuwarta gaba data. Har daga karshe muka sanar da mai karatu cewa asalin masu kera gangar-jikin kwamfuta, wato Hardware, sune kwararru kan kimiyyar lantarki (Electrical Engineers). A yayin da Computer Programmers, a nasu bangaren, ke da hakkin ginawa da kuma dora mata ruhin da ke taimaka mata gudanar da ayyukanta gaba daya, wato Software. Bamu karkare kasidar ba sai da muka kawo rabe-rabe da kuma dukkan nau’ukan kowannensu. A yau kuma ga mu dauke da amsoshi kan wasu daga cikin tambayoyin da masu karatu suka aiko.