![Intanet Da Rayuwar Hausawa](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/03/intanet-hausawa.jpg)
Intanet Da Rayuwar Hausawa
Wannan ci gaba ne daga kasidar da ta gabata a makon jiya, kan yaduwar harshen Hausa a Intanet, da irin huldodin da al’ummar Hausawa ke gudanarwa a Intanet.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
Wannan ci gaba ne daga kasidar da ta gabata a makon jiya, kan yaduwar harshen Hausa a Intanet, da irin huldodin da al’ummar Hausawa ke gudanarwa a Intanet.
A wannan za mu dubi yaduwar harshen Hausa ne a Intanet, da sadda wannan fasaha ta iso Najeriya da kuma wadanda a farkon lamari suka fara alaka da wannan fasaha a al’ummar Hausawa.