![Sakonnin Masu Karatu (2017) (3)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2017/04/tambayoyi.png)
Sakonnin Masu Karatu (2017) (3)
Assalamu alaikum Baban Sadik, Allah ya kara basira amin. Don Allah ka turo mini kasidarka kan tsibirin “Bamuda Triangle” ta imel dina dake: ibrahimali056@naij.com. Daga Yahya (Abban Humairah), Gombe: 08035767045 Wa alaikumus salam, barka ka dai Malam Yahya. Ina godiya da addu’o’inku. Ka duba akwatin Imel dinka, na cillo maka kasidar, kamar yadda ka…