Taskar Baban Sadik
Kasidu sama da 500 kan Fannonin Kimiyya da Fasahar Sadarwa na Zamani.
A bibiye ni:
Fannoni
Wannan Taska na dauke ne da kasidu sama da 500 kan manyan fannoni guda uku masu dauke da bangarori da dama. Ga su nan kasa.
Fannin Fasaha
Ya tattaro: Fasahar Sadarwa, Fasahar Kwamfuta, Fasahar Intanet, Fasahar Imel, Fasahar Wayar Salula, Fasahar Gina Manhaja (Programming), Fasahar Rediyo.
Fasaha
Fannin Kimiyya
Ya tattaro: Kimiyyar Al’adu da Harshe, Kimiyyar Dabi’u da Halayya, Kimiyyar Kere-Kere, Kimiyyar Kur’ani da Zamani, Kimiyyar Kwakwalwa da Zuciya, Kimiyyar Lantarki da sauransu.
Kimiyya
Tambayoyi
Ya tattaro: Sakonnin masu karatu da suke aikowa, masu dauke da tambayoyi, ko sakonnin gamsuwa, ko neman karin bayani, ko kuma fatan alheri. A jere suke shekara shekara.
Tambayoyi
Ababen Saukarwa
Laccocin Tarurruka
Akwai kasidu da na gabatar a tarurruka da dama da aka gayyace ni. Ana iya saukar dasu a wannan bangaren.
Dunkulallun Kasidu
Wannan bangaren na dauke da kasidu ne masu tsayi, wadanda na dunkule su wuri daya, don samunsu cikin sauki.
Addini da Rayuwa
Yi Rajista da Mujallarmu
A duk wata za mu tunkudo maka labarai da dumi-duminsu kan fannin kimiyya da fasahar sadarwa na zamani.