
Matsaloli da Hanyoyin Inganta Tsarin “Cashless” A Najeriya (2)
Dole ne bankunan kasuwanci su ƙara inganta tsarin sadarwa wajen aikawa da karɓan kuɗaɗe, tare da inganta manhajoji da tsare-tsaren da suke amfani dasu wajen bai wa mutane damar aikawa da karɓan kuɗaɗe cikin sauƙi. – Jaridar AMINIYA, Jumma’a, 12 ga watan Mayu, 2023.